A ranar 14 ga watan Oktoba, shugaba Xi Jinping ya aike da wasikar taya murna ga bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na 130 (Canton Fair). Xi Jinping ya yi nuni da cewa, tun bayan kaddamar da bikin baje kolin na Canton shekaru 65 da suka gabata, ya ba da muhimmiyar gudummawa wajen hidimar cinikayyar kasa da kasa, da inganta harkokin cikin gida da kuma...
Kara karantawa